<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>448</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Koya mani addu'a, ya Ubangiji
 Wannan marmarina, cika mani shi.
 Ina son nufinka kowace rana
 Koya mani addu'a, ya Ubangiji.

[V2]
 Rayuwa cikina, ni matace,
 Kullum har abada, ya Ubangiji.
 Cika nufinka ta wurina
 Har ran da za ka yi kirana.</lyrics>
<title>Koya mani addu’a, ya Ubangiji LW448</title>
</song>